Amfanin ganyen tafasa


 • Amfanin ganyan mangwaro 10 a jiki da yadda za a iya sarrafa shi don magani
 • JINYAN CUTUTTUKA IRI-IRI
 • Shirye-shirye daban-daban tare da Rosemary don gashin ku
 • AMFANIN GANYEN SHUWAKA GA LAFIYAR DAN ADAM.
 • Magani 20 da ake yi da ganyen magarya
 • Yadda amfani da ɓaure? Amfanin ga mata sabo ne da kuma bushe ɓaure,
 • Amfanin ganyan mangwaro 10 a jiki da yadda za a iya sarrafa shi don magani

  Telegram Itaciyar ganyen magarya ana kiranta da Assidir a Larabce itaciya ce mai albarka da kuma dimbin tarihi Ya kasance ana amfani da ita tun kamin zuwan addinin musulunci a duniya, bayan zuwan musulunci a duniya sai malamai da wasu magabata masana ilmin tsirran itatuwa suka bada fatawar amfaninta da irin cutukan da take magani.

  Daga bisani suma masana kimiya ba a barsu a bayaba dan sun kaddamar da irin nasu bincike akan alfanon ganye da kuma ya yan magarya Binciken ya baiwa masana ilmin harhada magani na yankunan turai da wasu yankunan kasahen duniya na Larabawa da India dama nan Afrika wata muhimmiyar damar saka bishiyar magarya a jerin bishiyoyin dake da karfi da saurin warkarda wasu cututtuka. Ciwon daji cancer a dafa garin magarya a misalin cup daya karami sai a tarfa zuma mai kyau cokali biyu sai a sha da safe bayan an ci abinci Amma a sanda ake shan magani irin wannan akwai bukatar a kaucewa shan wasu rukunnan magunnan bature.

  Miki ko kuraje a kan fatar jiki ko wani sashe na gangar jiki — sai a tafasa garin magarya da ruwan khal sai a wanke mikin ko kurjin da kyau da wadannan ruwan sai a marmasa garin magarya kadan a kan mikin bayan ya wuni a haka sai a saka ruwan dumi a wanke maganin sai a sake maimaitawa Insha Allahu za a samu sauki. To sai ka nemi garin kwallon magarya kamar karamin cokali uku sai ka sanya zuma ka kwa6a ka sha zaka rinka yin haka a kalla sau biyu a rana a cikin kankanin lokaci zaka ji karfi da kuma dadin jikinka ko kuma mafi sauki ka nemi kwallon magarya ka ringa sha A hakika suna kumshe da dimbin sinadirran vitamin C wanda yake hura garkuwar jiki boosts immunity fiye da wanda ke a cikin vitamin C din da muke siya a chemist din saida magani.

  Ganyen magarya nada karfin yakar cutukan fata skin diseases kama daga makero da karzuwa da kurajen fata na ba gaira ko ake kallon kamar na iska ne to za a kwa6a garin sai a shafa da man kade a inda matsalar ta shafa indan maganin ya dauki lokaci sai a wanke da ruwan dumi ko mafi sauki a nemi sabulun magarya mai kyau bana yaudara ba a ringa amfani da shi.

  Ganyen magarya na tsaida gudawar da ta tsananta sanadiyar lalacewar ciki matsalar daga abincine ko cin karo da wata kwayar cuta ta bacteria, anan banda gudawa a sanadin ciwon tsida HIV, za a sha cokali daya karami na 5ml a koko ko ruwan zafi. Ganyen magarya na maganin damuwa da hauhawan jini saboda kunshe yake da ninki ba ninki na sinadiran potassium Ganyen magarya na maganin gyambon ciki Ganyen magarya na kare cutukan hanta dana koda. Yana daidaita nauyin jikin mutum Garin kwallon magarya na karawa garkuwar jiki kuzari.

  Ana gauraya garin kwallon magarya dana dabino rabin cokali sai a sanya ruwa a tafasa a sanya zuma kadan a sha dan magance yawan mantuwa da taiyi tsanani musamman a sanda za a kwanta, Matan da suka haihu zasu iya hada ganyen magarya da garin bagaruwa su tafasa sai su rinka tsarki da ruwan, wannan zai taimaka sosai wajen daidaituwa da kuma sake hadewar farji, Ana tsotsar kwallon magarya damin maganin kurajen dake tsirowa akan harshe ko a cikin baki.

  JINYAN CUTUTTUKA IRI-IRI

  Mutane da dama kan yi amfani da shuwaka ne kawai a matsayin ganyen miya, amma in an yi amfani da ganyen yadda ya kamata, akwai magunguna da dama a jikinsa. Masana harkokin bincike kan magunguna na kalifa herbal medicine and marriage councelling munyi matukar bincike kuma mun gano cewar ganyen shuwaka na dauke da sinadarai da dama da ke magungunan cututtuka daban-daban kamar haka.

  Ciwon Hanta. A rinka sha cikin babban cokali daya kullum har kwana goma. A Markada namijin goro guda 20 har ya zama gari sannan a zuba cikin ruwan lemon tsami Lime juice a kawo kwalba daya na zuma mai kyau a hada su duka a waje daya a gauraya. A rinka shan babban cokali daya dessertspoon sau hudu a rana har na tsawon watanni biyu. Markade ganyen shuwaka guda 40 a zuba cikin ruwa mai kyau da ya kai lita 4 a rinka shan kofi guda sau 3 a rana har na tsawon watanni biyu. Wannan yana magani sosai na ciwon hanta, in ruwan ya dade ana iya sake wani sabon jikon.

  Tun da duminsa sai a sanya zuma cokali daya, daga nan bayan ya huce sai a sha sau uku a rana. Yana warkar da zazzabi sosai. Sankara Cancer Kari Kulun Da Ke Fita A Jiki Shan ruwan da aka tatse daga ganyen shuwaka yana taimakawa wajen rage girman kari da jinkirtar da girman kwayoyin cutar sankara. Shan ruwan yana domin yana kara karfin garkuwan jiki. Ciwon Siga Yawan shan ruwan ganyen shuwaka a kaidance yana saukar da yawan su da ke cikin jini don haka na rage karfin cutar sugar.

  Ga yadda ake sha domin maganin hawan jini da na siga: A samo rabin cikin tafin hannu na ganyen shuwaka sabon tsinka, a wanke sannan a dafa a ruwan da ya kai kofi 3.

  Za a rinka shan ruwan sau biyu a rana. Kaikayin JIKI. A samu gram daya na ganyen shuwaka da gram daya na garin citta a markade har sai ya zama gari sai a sanya a cikin ruwa mai kyau a gauraya a rinka sha sau uku a rana. Yana maganin kaikayin jiki sosai. A samo ganyen shuwa cikin tafin hannu a dafa a ruwa kofi hudu har sai ya kone ruwan ya zamo kamar saura kofi biyu sai a rinka sha sau uku a rana.

  Ciwon Afendis Appendicitis A samo busasshen ganyen shuwaka gram 30 da ruwa ml da zuma mai kyau cikin babban cokali sai a dafa har sai ya kone ruwan ya zamo rabi sai kuma a sauke a kara cokali guda na zuma kuma in ya yi sanyi sai a rinka sha sau uku a rana a kai a kai.

  Zazzabin Shawara Typhoid Haka kuma shuwaka na maganin typhoid in an sha kamar haka. A samo ganyen shuwaka guda 10 zuwa 15 a dafa har sai ruwan ya rage kofi daya sai a bar shi ya yi sanyi sannan a zuba masa zuma a rinka sha a kai a kai kofi daya a kullun. Ciwon Kunne Shuwaka na maganin ciwon kunne sosai. A samo ganyen shuwaka fresh a markade shi sai a rinka diga ruwan digo uku a kunnen da ke ciwo sau uku a rana kuma za a yi hakan har na kawanaki 4 zuwa 5. Wannan ganye na shuwaka yana yin magungunan cututtuka da dama.

  Da fatan za a yi amfani da shi yadda ya dace dan Allah duk wanda ya karanta wannan sako to ya watsama duniya domin amfanuwar yanuwa musulmai wannan faida tasamo Like this:.

  Shirye-shirye daban-daban tare da Rosemary don gashin ku

  Miki ko kuraje a kan fatar jiki ko wani sashe na gangar jiki — sai a tafasa garin magarya da ruwan khal sai a wanke mikin ko kurjin da kyau da wadannan ruwan sai a marmasa garin magarya kadan a kan mikin bayan ya wuni a haka sai a saka ruwan dumi a wanke maganin sai a sake maimaitawa Insha Allahu za a samu sauki. To sai ka nemi garin kwallon magarya kamar karamin cokali uku sai ka sanya zuma ka kwa6a ka sha zaka rinka yin haka a kalla sau biyu a rana a cikin kankanin lokaci zaka ji karfi da kuma dadin jikinka ko kuma mafi sauki ka nemi kwallon magarya ka ringa sha A hakika suna kumshe da dimbin sinadirran vitamin C wanda yake hura garkuwar jiki boosts immunity fiye da wanda ke a cikin vitamin C din da muke siya a chemist din saida magani.

  AMFANIN GANYEN SHUWAKA GA LAFIYAR DAN ADAM.

  Ganyen magarya nada karfin yakar cutukan fata skin diseases kama daga makero da karzuwa da kurajen fata na ba gaira ko ake kallon kamar na iska ne to za a kwa6a garin sai a shafa da man kade a inda matsalar ta shafa indan maganin ya dauki lokaci sai a wanke da ruwan dumi ko mafi sauki a nemi sabulun magarya mai kyau bana yaudara ba a ringa amfani da shi.

  Ganyen magarya na tsaida gudawar da ta tsananta sanadiyar lalacewar ciki matsalar daga abincine ko cin karo da wata kwayar cuta ta bacteria, anan banda gudawa a sanadin ciwon tsida HIV, za a sha cokali daya karami na 5ml a koko ko ruwan zafi.

  Ganyen magarya na maganin damuwa da hauhawan jini saboda kunshe yake da ninki ba ninki na sinadiran potassium Tafasa tana rage kiba dan haka wannan wata damace ga masu tumbi wadanda ke bukatar rage nauyi. Ana amfani da sayyun tafasa idan suka bushe sai a dake su koma gari dan maganin cizon maciji.

  Magani 20 da ake yi da ganyen magarya

  Ana amfani da garin ganyen tafasa dan warkarda gyambon ciki waton ulcers. Tafasa na maganin tsutsotsin ciki intestinal worms tafasa na maganin cutukan fata kamar su kazuwa da makero da kuraje masu kaikayi ga jiki. Tafasa na saukarda yawan zafin jiki da hauhawar jini. Tafasa na daukeda sinadiri mai suna chrysophanic acid da sinadirin anthrone masu kashe kwayar cuta ta fungi. Ganyen Tafasa na inganta lafiyar hanta.

  Yana maganin kaikayin jiki sosai.

  Yadda amfani da ɓaure? Amfanin ga mata sabo ne da kuma bushe ɓaure,

  A samo ganyen shuwa cikin tafin hannu a dafa a ruwa kofi hudu har sai ya kone ruwan ya zamo kamar saura kofi biyu sai a rinka sha sau uku a rana. Ciwon Afendis Appendicitis A samo busasshen ganyen shuwaka gram 30 da ruwa ml da zuma mai kyau cikin babban cokali sai a dafa har sai ya kone ruwan ya zamo rabi sai kuma a sauke a kara cokali guda na zuma kuma in ya yi sanyi sai a rinka sha sau uku a rana a kai a kai.

  Zazzabin Shawara Typhoid Haka kuma shuwaka na maganin typhoid in an sha kamar haka. A samo ganyen shuwaka guda 10 zuwa 15 a dafa har sai ruwan ya rage kofi daya sai a bar shi ya yi sanyi sannan a zuba masa zuma a rinka sha a kai a kai kofi daya a kullun.

  Ciwon Kunne Shuwaka na maganin ciwon kunne sosai. A samo ganyen shuwaka fresh a markade shi sai a rinka diga ruwan digo uku a kunnen da ke ciwo sau uku a rana kuma za a yi hakan har na kawanaki 4 zuwa 5. Wannan ganye na shuwaka yana yin magungunan cututtuka da dama.


  Amfanin ganyen tafasa